ha_tq/mat/16/19.md

166 B

Wane iko ne Yesu ya ba wa Bitrus a duniya?

Yesu ya ba wa Bitrus mabudan mulkin, domin ya iya kulla da kuma warware a duniya za a kuma kulla a kuma warware a sama.