ha_tq/mat/16/19.md

4 lines
166 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wane iko ne Yesu ya ba wa Bitrus a duniya?
Yesu ya ba wa Bitrus mabudan mulkin, domin ya iya kulla da kuma warware a duniya za a kuma kulla a kuma warware a sama.