ha_tq/mat/12/09.md

4 lines
171 B
Markdown

# Wane tambaya ne Farisawan sun tambaye Yesu a majami'a a gaban mutumi mai shanyeyyen hannu?
Farisawan sun tambaye Yesu, "Doka ta halarta a yi warkarwa a ranar Asabaci?"