ha_tq/mat/12/09.md

171 B

Wane tambaya ne Farisawan sun tambaye Yesu a majami'a a gaban mutumi mai shanyeyyen hannu?

Farisawan sun tambaye Yesu, "Doka ta halarta a yi warkarwa a ranar Asabaci?"