ha_tq/mat/11/18.md

346 B

Menene wannan zamanin sun ce game da Yahaya mai baftisma da ya zo ba ya cin gurasa da shan ruwar inabi?

Wancan zamanin sun ce Yahaya mai baftisma na da aljanu.

Menene wannan zamanin sun ce game da Yesu da ya zo ya na ci da sha?

Wancan zamanin sun faɗa cewa Yesu mai hadama ne, mashayi kuma, kuma abokin masu karbar haraji da masu zunubi.