8 lines
346 B
Markdown
8 lines
346 B
Markdown
|
# Menene wannan zamanin sun ce game da Yahaya mai baftisma da ya zo ba ya cin gurasa da shan ruwar inabi?
|
||
|
|
||
|
Wancan zamanin sun ce Yahaya mai baftisma na da aljanu.
|
||
|
|
||
|
# Menene wannan zamanin sun ce game da Yesu da ya zo ya na ci da sha?
|
||
|
|
||
|
Wancan zamanin sun faɗa cewa Yesu mai hadama ne, mashayi kuma, kuma abokin masu karbar haraji da masu zunubi.
|