ha_tq/mat/10/37.md

114 B

Menene wani zai samu, wanda ya rasa ransa ta dalilin Yesu?

Wanda ya rasa ransa ta dalilin Yesu zai sami ransa.