# Menene wani zai samu, wanda ya rasa ransa ta dalilin Yesu? Wanda ya rasa ransa ta dalilin Yesu zai sami ransa.