ha_tq/mat/08/30.md

186 B

Menene ya faru a loƙacin da Yesu ya fitar da al'janun?

A loƙacin da Yesu ya fitar da al'janun, sun shiga cikin garken aladu sai aladun suka rugungunta cikin teku suka kuma hallaka.