ha_tq/mat/08/30.md

4 lines
186 B
Markdown

# Menene ya faru a loƙacin da Yesu ya fitar da al'janun?
A loƙacin da Yesu ya fitar da al'janun, sun shiga cikin garken aladu sai aladun suka rugungunta cikin teku suka kuma hallaka.