ha_tq/mat/08/16.md

204 B

Wane annabci ne daga Ishaya ya cika sa'ad da Yesu ya warkad da duk wanda suke da alja'nu da rashin lafiya?

Annabcin Ishaya, "Shi da kansa ya ɗauki rashin lafiyar mu, ya dauke cututtukan mu," ya cika.