4 lines
204 B
Markdown
4 lines
204 B
Markdown
|
# Wane annabci ne daga Ishaya ya cika sa'ad da Yesu ya warkad da duk wanda suke da alja'nu da rashin lafiya?
|
||
|
|
||
|
Annabcin Ishaya, "Shi da kansa ya ɗauki rashin lafiyar mu, ya dauke cututtukan mu," ya cika.
|