ha_tq/mat/08/11.md

8 lines
285 B
Markdown

# Wanene Yesu ya ce zai zo ya zauna a tebur a mulkin sama?
Yesu ya faɗa cewa dayawa za su zo daga gabas da yamma su kuma zauna a tebur a mulkin sama.
# Wanene Yesu ya ce za a jefar a cikin duhu inda akwai kuka da cizon hakora?
Yesu ya ce za a jefar da 'ya'yan mulkin a cikin duhu.