ha_tq/mat/08/11.md

285 B

Wanene Yesu ya ce zai zo ya zauna a tebur a mulkin sama?

Yesu ya faɗa cewa dayawa za su zo daga gabas da yamma su kuma zauna a tebur a mulkin sama.

Wanene Yesu ya ce za a jefar a cikin duhu inda akwai kuka da cizon hakora?

Yesu ya ce za a jefar da 'ya'yan mulkin a cikin duhu.