ha_tq/mat/08/08.md

330 B

Don menene jarumin ya ce ba lallai ne Yesu ya je gidan shi ba?

Jarumin ya faɗa cewa bai cancanci Yesu ya zo gidan shi ba, kuma Yesu zai iya faɗa kalma don ya warkad da bawan.

Wane magana ne Yesu ya ba wa Jarumin?

Yesu ya faɗa cewa ko a cikin isra'ila bai taba samun mutum mai bangaskiya irin wannan kamar na jarumin ba.