8 lines
330 B
Markdown
8 lines
330 B
Markdown
|
# Don menene jarumin ya ce ba lallai ne Yesu ya je gidan shi ba?
|
||
|
|
||
|
Jarumin ya faɗa cewa bai cancanci Yesu ya zo gidan shi ba, kuma Yesu zai iya faɗa kalma don ya warkad da bawan.
|
||
|
|
||
|
# Wane magana ne Yesu ya ba wa Jarumin?
|
||
|
|
||
|
Yesu ya faɗa cewa ko a cikin isra'ila bai taba samun mutum mai bangaskiya irin wannan kamar na jarumin ba.
|