ha_tq/mat/08/05.md

145 B

Menene Yesu ya ce zai yi a loƙacin da jarumin ya faɗa ma shi game da shanyayye bawansa?

Yesu ya ce zai je gidan jarumin ya warkad da bawan.