# Menene Yesu ya ce zai yi a loƙacin da jarumin ya faɗa ma shi game da shanyayye bawansa? Yesu ya ce zai je gidan jarumin ya warkad da bawan.