ha_tq/luk/16/24.md

179 B

Menene roka na fari wanda mutum mai arziki ya yi zuwa Ibrahim?

Ya ce, "Ka ji tausayi na ka aiko Li'azaru ya zo ya kawo mani ruwa kadan domin azaba nake sha a cikin wanan wuta"