4 lines
179 B
Markdown
4 lines
179 B
Markdown
|
# Menene roka na fari wanda mutum mai arziki ya yi zuwa Ibrahim?
|
||
|
|
||
|
Ya ce, "Ka ji tausayi na ka aiko Li'azaru ya zo ya kawo mani ruwa kadan domin azaba nake sha a cikin wanan wuta"
|