ha_tq/luk/10/36.md

131 B

Bayan ya gaya misalin, menene Yesu ya gaya wa malamin dokar Yahudawa ya je ya yi?

Je ka nuna rahama kamar Basamariya a misalin.