# Bayan ya gaya misalin, menene Yesu ya gaya wa malamin dokar Yahudawa ya je ya yi? Je ka nuna rahama kamar Basamariya a misalin.