ha_tq/luk/05/08.md

234 B

Menene Saminu ya so Yesu ya yi? Don me?

Saminu ya so Yesu ya tafi daga wurin shi domin Saminu ya sani wai (Saminu) mai zunubi ne.

Menene Yesu ya ce ma Saminu akan aikin shi nan gaba?

Yesu ya ce nan gaba mutane zai rika kamowa.