8 lines
234 B
Markdown
8 lines
234 B
Markdown
|
# Menene Saminu ya so Yesu ya yi? Don me?
|
||
|
|
||
|
Saminu ya so Yesu ya tafi daga wurin shi domin Saminu ya sani wai (Saminu) mai zunubi ne.
|
||
|
|
||
|
# Menene Yesu ya ce ma Saminu akan aikin shi nan gaba?
|
||
|
|
||
|
Yesu ya ce nan gaba mutane zai rika kamowa.
|