ha_tq/lev/16/11.md

4 lines
113 B
Markdown

# Don wanene Haruna ke miƙa bajimin?
Haruna na miƙa bajimin a matsayin baikon zunubi domin kansa da iyalinsa.