ha_tq/lev/16/11.md

113 B

Don wanene Haruna ke miƙa bajimin?

Haruna na miƙa bajimin a matsayin baikon zunubi domin kansa da iyalinsa.