ha_tq/lev/08/08.md

157 B

Menene Musa ya sa akan ƙyallen ƙirji?

Musa ya sa Urim da Tumim a ƙyallen ƙirjin.

Menene kambi mai tsarki?

Kambi mai tsarki shi ne tasar zinariya.