# Menene Musa ya sa akan ƙyallen ƙirji? Musa ya sa Urim da Tumim a ƙyallen ƙirjin. # Menene kambi mai tsarki? Kambi mai tsarki shi ne tasar zinariya.