ha_tq/jud/01/24.md

275 B

Menene Allah mai Cetonsu, ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinsu, ya iya yi?

Allah ya iya ya riƙe su daga yin tuntuɓe da kuma ajiye su a ɗaukakarsa mara aibi.

Yaushe ne Allah ya zama da daukaka?

Allah ya zama da ɗaukaka kafin dukan lokaci, yanzu, da har abada abadin.