# Menene Allah mai Cetonsu, ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinsu, ya iya yi? Allah ya iya ya riƙe su daga yin tuntuɓe da kuma ajiye su a ɗaukakarsa mara aibi. # Yaushe ne Allah ya zama da daukaka? Allah ya zama da ɗaukaka kafin dukan lokaci, yanzu, da har abada abadin.