ha_tq/jud/01/01.md

371 B

Yahuda bawan wanene?

Yahuda bawan Yesu Almasihu ne.

Wanene dan'uwan Yahuda?

Yahuda dan'uwan Yakubu ne

Zuwa ga waye Yahuda ya rubuta wasiƙar?

Ya rubuta wa waɗanda an kira, ƙaunatattun Allah Ubba, da kuma riƙe domin Yesu Almasihu.

Menene Yahuda yake so a yawaita wa waɗanda ya rubuta wa?

Yahuda ya so a yawaita masu rahama, zaman lafiya, da kuma kauna.