ha_tq/jud/01/01.md

16 lines
371 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Yahuda bawan wanene?
Yahuda bawan Yesu Almasihu ne.
# Wanene dan'uwan Yahuda?
Yahuda dan'uwan Yakubu ne
# Zuwa ga waye Yahuda ya rubuta wasiƙar?
Ya rubuta wa waɗanda an kira, ƙaunatattun Allah Ubba, da kuma riƙe domin Yesu Almasihu.
# Menene Yahuda yake so a yawaita wa waɗanda ya rubuta wa?
Yahuda ya so a yawaita masu rahama, zaman lafiya, da kuma kauna.