ha_tq/jos/10/40.md

175 B

Menene Yoshuwa da mayaƙan Israila suka yi cikin ƙasar filayen kwari da ƙasar gangare?

Yoshuwa da mayaƙan Israila sunci duka sarakunan nan guda biyar ba wanda ya tsira.