# Menene Yoshuwa da mayaƙan Israila suka yi cikin ƙasar filayen kwari da ƙasar gangare? Yoshuwa da mayaƙan Israila sunci duka sarakunan nan guda biyar ba wanda ya tsira.