ha_tq/jos/08/01.md

280 B

Menene Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa ya yi don ya iya cin Ai?

Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa cewa ya ɗauki dukan mayaka zuwa Ai, za ka yi kwanto a bayan birnin.

Menene mutanen za su yi da ganimar daga Ai?

Yahweh ya fada wa mutanen cewa za su iya ɗaukar ganimar da kuma dabobin.