# Menene Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa ya yi don ya iya cin Ai? Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa cewa ya ɗauki dukan mayaka zuwa Ai, za ka yi kwanto a bayan birnin. # Menene mutanen za su yi da ganimar daga Ai? Yahweh ya fada wa mutanen cewa za su iya ɗaukar ganimar da kuma dabobin.