ha_tq/jos/02/12.md

174 B

Menene Rahab ta tambayi yan leƙen asirin suyi?

Rahab ta tambayi yan leƙen asirin su yi mata jinƙai su cece ta da kuma iyalin ta lokacin da za zo domin su karɓi kasar.