4 lines
174 B
Markdown
4 lines
174 B
Markdown
|
# Menene Rahab ta tambayi yan leƙen asirin suyi?
|
||
|
|
||
|
Rahab ta tambayi yan leƙen asirin su yi mata jinƙai su cece ta da kuma iyalin ta lokacin da za zo domin su karɓi kasar.
|