ha_tq/jhn/20/26.md

8 lines
378 B
Markdown

# Yaushe ne Toma ya gan Yesu?
Bayan kwana takwas, Tomana tare da almajiran a loƙacin da Yesu ya zo sa'ad da kofofin suna kulle, sai ya tsaya a tsakaninsu.
# Menene Yesu ya ce wa Toma ya yi?
Yesu ya ce wa Toma ya iso da yatsansa, ya dubi hannuwansa ya kuma miko hannunsa kuma kasa a kuibin Yesu, Yesu ya ce wa Toma kada ya zama marar bada gaskiya, sai dai, mai bada gaskiya.