ha_tq/jhn/20/26.md

378 B

Yaushe ne Toma ya gan Yesu?

Bayan kwana takwas, Tomana tare da almajiran a loƙacin da Yesu ya zo sa'ad da kofofin suna kulle, sai ya tsaya a tsakaninsu.

Menene Yesu ya ce wa Toma ya yi?

Yesu ya ce wa Toma ya iso da yatsansa, ya dubi hannuwansa ya kuma miko hannunsa kuma kasa a kuibin Yesu, Yesu ya ce wa Toma kada ya zama marar bada gaskiya, sai dai, mai bada gaskiya.