# Menene ya faru da ya sa sama da kasa sun yi murna?
Sama da ƙasa za su yi murna saboda za ahallaka Babila da sojojin daga arewa.