ha_tq/jer/51/47.md

132 B

Menene ya faru da ya sa sama da kasa sun yi murna?

Sama da ƙasa za su yi murna saboda za ahallaka Babila da sojojin daga arewa.