ha_tq/jer/40/09.md

388 B

Menene Gidaliya ya gaya wa shugaban sojojin Yahuda da mutanen sa su yi?

Ya ce idan za su yi wa ma aikatan Kaldiyawa da sarkin Babila bauta su kuma zauna a ƙasar komai zai yi maku dai-dai.

Menene Gidaliya ya gaya wa shugaban sojojin Yahuda da mutanen sa su yi saboda su yi girbi ruwan inabi, da kayan itatuwa na damuna, da kuma mai?

Ya gaya masu su zauna a biranen da aka mallaka.