8 lines
388 B
Markdown
8 lines
388 B
Markdown
|
# Menene Gidaliya ya gaya wa shugaban sojojin Yahuda da mutanen sa su yi?
|
||
|
|
||
|
Ya ce idan za su yi wa ma aikatan Kaldiyawa da sarkin Babila bauta su kuma zauna a ƙasar komai zai yi maku dai-dai.
|
||
|
|
||
|
# Menene Gidaliya ya gaya wa shugaban sojojin Yahuda da mutanen sa su yi saboda su yi girbi ruwan inabi, da kayan itatuwa na damuna, da kuma mai?
|
||
|
|
||
|
Ya gaya masu su zauna a biranen da aka mallaka.
|