ha_tq/jer/39/01.md

239 B

Wanene ya zo da sojojin sa domin ya hadari Urushalima?

Nebukadnezar.

Wace birnin aka rusar?

Birnin Urushalima.

Wanene ya zo ya zauna a kofar tsakiya?

Sai dukkan shugabannin sarkin Babila su ka zo su ka zauna a ƙofa ta tsakiya.