# Wanene ya zo da sojojin sa domin ya hadari Urushalima? Nebukadnezar. # Wace birnin aka rusar? Birnin Urushalima. # Wanene ya zo ya zauna a kofar tsakiya? Sai dukkan shugabannin sarkin Babila su ka zo su ka zauna a ƙofa ta tsakiya.