ha_tq/isa/32/04.md

422 B

Menene mai saurin baki da mai nauyin baki za su yi sa'ad da sarki mai adalci da yarima mai aminci suke mulki?

Mai saurin baki zai ya tunani da kyau tare da ganewa, kuma mai nauyin baki zai yi magana da kyau da sauki kuma. Ba za a ƙara kiran wawa nagari ba, ko a ce da mayaudari mai aminci.

Menene wawa ke yi?

Yakan faɖi wauta, zuciyarsa takan shirya mugunta da mugayen ayyuka kuma yana faɖar ƙarya akan Yahweh.