8 lines
422 B
Markdown
8 lines
422 B
Markdown
|
# Menene mai saurin baki da mai nauyin baki za su yi sa'ad da sarki mai adalci da yarima mai aminci suke mulki?
|
||
|
|
||
|
Mai saurin baki zai ya tunani da kyau tare da ganewa, kuma mai nauyin baki zai yi magana da kyau da sauki kuma. Ba za a ƙara kiran wawa nagari ba, ko a ce da mayaudari mai aminci.
|
||
|
|
||
|
# Menene wawa ke yi?
|
||
|
|
||
|
Yakan faɖi wauta, zuciyarsa takan shirya mugunta da mugayen ayyuka kuma yana faɖar ƙarya akan Yahweh.
|