ha_tq/isa/03/04.md

8 lines
203 B
Markdown

# Wanene zai shugabance Yerusalem da Yahuda?
Matasa ne za su shugabancesu kuma matashi ne za su mulke su.
# Wanene zai tsananta wa mutanen?
Mutanen za su tsananta wa junansu kuma kowa da makwabcinsa.