# Wanene zai shugabance Yerusalem da Yahuda? Matasa ne za su shugabancesu kuma matashi ne za su mulke su. # Wanene zai tsananta wa mutanen? Mutanen za su tsananta wa junansu kuma kowa da makwabcinsa.